Home Tags Kotu

Tag: Kotu

Kudaden Haram: Daga Karshe Kotu Ta Bayar Da Belin Malami

0
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Joyce Abdulmalik, ta amince da belin tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami tare da ɗansa...

Dalilan Majalisar Dattawa Na Hana Sanata Natasha Komawa Aiki

0
Majalisar Dattawa ta bayyana cewa har yanzu dakatarwar watanni shida da aka yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan daga Kogi ta Tsakiya tana nan daram...

Rikicin PDP: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Anyanwu A Matsayin Sakatare...

0
Kotun Kolin Najeriya ta soke hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta zartas a baya, na dakatar da na hannun damar Nyesom Wike Sanata Samuel...

Da umarnin Kotu muka kwashe motoci daga gidan Matawalle – Gwamnatin...

0
Gwamnatin Zamfara da ke arewacin Najeriya ta ce da umarnin Kotu aka kai samame tare da kwashe motoci 40 a gidan tsohon gwamnan jihar...

Zan kai gwamnatin Buhari ƙara idan ta ci bashin dala miliyan...

0
Dan Majalisar Dattijai mai wakiltar mazabar Borno ta Kudu a Najeriya, Sanata Mohammed Ali Ndume ya yi barazanar kai gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari kotu...

Kotun kolin Najeriya za ta yanke hukunci kan zaben gwamnan Osun

0
A ranar Talatar nan ne 09 ga watan Mayu 2023 Kotun Koli a Najeriya za ta yanke hukunci kan karar da ke kalubalantar zaben...

Zaben Adamawa: Kotu Ta Kori Karar Da Binani Ta Shigar

0
Babbar Kotun ariya da ke Abuja ta yi watsi da karar da ’yar takarar Gwamnan Jihar Adamawa a Jam’iyyar APC a zaben da aka...

NNPP Ba Ta Da Dan Takarar Gwamna A Kano —APC Ta...

0
Jam’iyyar APC ta bukaci kotu soke nasarar Abba Kabir Yusuf na Jam’iyyar NNPP a zaben Gwamnan Jihar Kano. APC ta shaida wa Kotun Sauraron Kararrin...

Kotun ɗaukaka ƙara ta tabbatar wa Adeleke na PDP nasarar gwamnan...

0
Kotun daukaka kara a Najeriya ta tabbatar da Sanata Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya yi nasara a zaben gwamnan jihar...

ZABEN 2023: Atiku Da Obi Sun Shigar Da Kara Ta Kalubalantar...

0
A ranar Talata ne jagororin manyan jami’iyyun adawa a Najeriya biyu suka shigar da kara a kan neman soke sakamakon zaben shugaban kasa na...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS