Home Blog
Jami'an tsaro a Kano sun ce sun karbi umarnin kotu kuma za su yi amfani da shi tare da samar da cikakken tsaro a faɗin jihar Kano. Cikin wani jawabin hadin gwiwa da jami'an tsaron suka gabatar wa manema labarai...
An umarci Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kasa ya dauki matakin gaggawa na mayar da wutar Lantarki da aka lalata a Yankin Arewa maso Gabas domin dawo da al’amuran rayuwa su dawo kamar yadda ya kamata. Sanata Anthony Siyako Yaro...
 Majalisar dokoki ta jihar  Kano a arewacin Najeriya ta amince da rushe duka masarautun jihar bayan soke sabuwar dokar da ta ƙirƙiri sababbin masarautu a 2019. Hakan na nufin cewa an koma amfani da tsohuwar dokar da ta kafa masarautar...
Majalisar Wakilai ta umarci Ministan Lafiya, Muhammad Ali Pate da ya baiyana a gabanta domin ya yi bayani akan dalilin da ya sa  mata ma su ciki ba sa amfana da shirin Gwamantin Taraiya na ba su magani da...
A wani mataki na  rage dogara da man fetur a matsayin hanya daya tilo na samar da kudaden shiga an nuna muhimmancin ilimantar da al’umma ga me da harkar Kifi a wani mataki na fadada hanyoyi na samar da...
Majalisar Wakilai ta bukaci Gwamnatin Taraiya da ta girke rundunar Sojiji a yankin Gusau da Tsafe da ke Jihar Zamfara a wani mataki na kawo karshen hare-haren Yanta’adda da ya yi tsamari a yankin. Majalisar ta gabatar da wannan bukata...
Masu ruwa da tsaki akan harkar Sharia sun nemi da a kara albashin ma'aikatan Sharia da sama da ka shi 300 da ga abin da Shugaban kasa da Majalisar Taraiya su ka gabatar.   Sun nemi wannan kari ne a wurin...
Aƙalla mutum 386 yawancin su mata da ƙananan ne Sojojin Najeriya suka ceto, bayan sun shafe shekaru 10 a hannun ‘yan Boko Haram, cikin Dajin Sambisa. Kwamandan Riƙo na Sojojin Runduna ta 7, AGL Haruna ne ya bayyana haka, lokacin...
Gamayyar Kungiyoyin Makiya sun roki Majalisar Taraiya da ta taimaka wajen ganin ba a hade Hukumar Ilimin Makiya ta Kasa da wata Hukuma ba ganin cewa yin haka zai kawo cibaya wajen yunkurin da a ke yi  na ganin...
Majlisar Wakilai ta  yiwa Yan Najeriya albishir cewa ba za a cirewa kowa ko kobo ba da ga cikin asusun bankin sa sakamakon Dokar nan ta Tsaron Yanar Gizo-gizo da Majalisar ta amince da ita.   Shugaban Kwamitin Tsaro da Bayanan...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS