Home Mawallafa Mawallafi viewadmin

viewadmin

712 POSTS 0 SHARHI

Rikicin Masarautar Kano: Za Mu Bi Umarnin Kotu – Kwamishinan Yansandan...

0
Jami'an tsaro a Kano sun ce sun karbi umarnin kotu kuma za su yi amfani da shi tare da samar da cikakken tsaro a...

Sojojin Najeriya sun ceto mutum 386 da suka shafe shekaru 10...

0
Aƙalla mutum 386 yawancin su mata da ƙananan ne Sojojin Najeriya suka ceto, bayan sun shafe shekaru 10 a hannun ‘yan Boko Haram, cikin...

Isra’ila ta karɓe iko ta mashigar Rafah a Gaza

0
Rundunar sojin Isra’ila ta ce ta ƙwace iko da mashigar Rafah ta ɓangaren Gaza - wadda ke iyaka da ƙasar Masar ta ɓangaren kudu. Haka...

Ciyo Bashin N6.4Trn: Dalilin Mu Na Maka Gwamnoni A Kotu –...

0
Ƙungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya, ta yi ƙarin haske akan dalilan kai ƙarar gwamnonin ƙasar 36 da...

Ranar Ma’aikata: Wanne Hali Ma’aikatan Najeriya Su Ke Ciki?

0
Yau daya ga watan Mayu, rana ce da akan ware a duk shekara, a matsayin ranar ma'aikata ta duniya. Domin yin waiwaye adon tafiya,...

Dole Isra’ila Ta Kara Kaimi Wajen Bari Ana Ayyukan Jinkai A...

0
Blinken ya kuma ce zai yi amfani da ziyararsa ta Gabas Ta Tsakiya, wacce ta ke ziyararsa ta bakwai a yankin tun bayan barkewar...

Tsananin zafin rana: Hukumomin Kano sun Bayar da shawarwari don kauce...

0
Hukumar kula da asibitocin Kano ta shawarci al'ummar jihar su gaggauta ziyartar asibiti mafi kusa da su da zarar sun ji wasu alamu na...

Matsalar Tsaro A Arewacin Najeriya: Abun Mamaki Mun Sami Bayanan Sirri...

0
Gwamnonin arewacin Najeriya sun kammala taron da suka je Amurka kan matsalar tsaro. Gwamnonin sun ce sun samu bayanan sirrin tsaron jihohinsu a Amurkar fiye...

Za mu magance rikicin shugabanci – PDP

0
A yau Alhamis din nan ne babbar jam'iyyar hamayya a Najeriya, PDP, za ta gudanar da taron majalisar zartarwarta na kasa a Abuja, babban...

Fille Kan Dan Shekara 6 – Rundunar Yansanda Jihar Kano Ta...

0
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta fara gudanar da bincike kan al’amarin da ya biyo bayan zargin fille kan wani karamin yaro...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS