Home Mawallafa Mawallafi Aliyu Mudi Sulaiman

Aliyu Mudi Sulaiman

150 POSTS 0 SHARHI

Majalisar Dattawa Ta Umarci Kamfanin TCN Da Ya Gaggauta Gyara Wutar...

0
An umarci Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kasa ya dauki matakin gaggawa na mayar da wutar Lantarki da aka lalata a Yankin Arewa maso...

Dalilan Mu Na Rushe Masarautar Kano – inji ...

0
 Majalisar dokoki ta jihar  Kano a arewacin Najeriya ta amince da rushe duka masarautun jihar bayan soke sabuwar dokar da ta ƙirƙiri sababbin masarautu...

Lafiya Ga Mata Ma Su Ciki Kyauta: Majalisar Wakilai Ta Umarci...

0
Majalisar Wakilai ta umarci Ministan Lafiya, Muhammad Ali Pate da ya baiyana a gabanta domin ya yi bayani akan dalilin da ya sa  mata...

Fadada Kudaden Shiga: Ilimantar Da Jama’a Harkar Kifi Zai Bunkasa Arzikin...

0
A wani mataki na  rage dogara da man fetur a matsayin hanya daya tilo na samar da kudaden shiga an nuna muhimmancin ilimantar da...

Majalisar Wakilai Ta Bukaci Gwamnatin Taraiya Da Ta Samar Da Rundunar...

0
Majalisar Wakilai ta bukaci Gwamnatin Taraiya da ta girke rundunar Sojiji a yankin Gusau da Tsafe da ke Jihar Zamfara a wani mataki na...

Masu Ruwa Da Tsaki Kan Shari’a Sun Nemi Karin Albashi Sama...

0
Masu ruwa da tsaki akan harkar Sharia sun nemi da a kara albashin ma'aikatan Sharia da sama da ka shi 300 da ga abin...

Kungiyoyin Fulani Makiyaya Sun Nemi Majalisar Wakilai Da Kada Ta Bari...

0
Gamayyar Kungiyoyin Makiya sun roki Majalisar Taraiya da ta taimaka wajen ganin ba a hade Hukumar Ilimin Makiya ta Kasa da wata Hukuma ba...

Harajin Tsaron Yanar Gizo-gizo: Yan Najeriya Ku Sha Kurumin Ku, Ba...

0
Majlisar Wakilai ta  yiwa Yan Najeriya albishir cewa ba za a cirewa kowa ko kobo ba da ga cikin asusun bankin sa sakamakon Dokar...

Majalisar Datttawa Ta Amince Da Hukuncin Kisa Kan Masu Ta’ammali Da...

0
Majalisar Datttawa ta amince da a zartar da hukuncin Kisa a kan duk mutumin da aka kama  ya na  ta'ammali da Muggan Kwayoyi a...

Kudurin Doka Akan Yan Aikatau Da Masu Daukar Su Aiki Ya...

0
Majalisar Dattawa ta amincewa Kudurin nan na Doka akan masu yin Aikatau a gidajen masu hali ya shallake Karatu na biyu a wani mataki...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS