Home Mawallafa Mawallafi Fatima Sambo

Fatima Sambo

70 POSTS 0 SHARHI

Kungiyoyin Matasan Arewa Sun Roki Ministan Abuja, Wike Da Ya Bar...

0
Gamaiyar Kungiyoyin Matatasan Arewa sun roki Ministan Babban Birnin Taraya Abuja, Nyensom Wike da ya yi kaura da ga Jam’iyar sa ta PDP ya...

Samar Da Tsaro A Zamfara: An Yabawa Kokarin Gwamna Lawan

0
Dan Majalisar Wakilai Mai Wakiltar Karamar Hukumar Shinkafi da Zurmi a Majalisar Taraiya da ga Jihar Zamfara Hon. Bello Hassan Shinkafi, ya yabawa kokarin...

Cire Takunkumi Kan Wasu Kayayyaki: Wata Kungiya Ta Yabawa Shugaba Tinubu

0
Kungiyar Kishin Cigaban Matasa da Zaman Lafia wato “Concern Mind for Youth Empowerment and Peace Development Initiative” ta ya bawa Shugaban Kasa Bola Ahmad...

Majalisar Dattawa Ta Sha Alwashin Ladabtar Da Duk Jami’in Gwamnatin Da...

0
Majalisar Dattawa ta sha alwashin ganin cewa ta dauki mataki na ladabtarwa akan duk wanda ya yi kokarin ya kawo cikas wajen ganin yan...

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Laraba Ranar Hutun Mauludi

0
Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar Laraba, 27 ga watan Satumba, a matsayin ranar hutu domin gudanar da bikin Mauludi (Eid-El-Maulud) da Musulmai ke yi...

Daga Taron G20 A Indiya, ShugabaTinubu ya wuce Dubai

0
Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmad Tinubu zai ya da zango a Dubai daga taron G-20 da yake halarta a Indiya, domin ganawa da jagororin...

Ministocin Tinubu: Wace ce Maryam Shetty Da Ga Kano ?

0
A ranar Laraba ne shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya aika da jeri na biyu na sunayen mutanen da yake so Majalisar Dokokin ƙasar...

Majalisar Wakilai Ta Shawarci Gwamnatin Taraiya Da Ta Dakatar Da Karin...

0
Majalisar Wakilai ta Shawarci Gwamntain Taraiya da ta dakatar da Karin kudin Makarantar Kwalejin  Taraiya ta wato “Unity School” musamman a wannan lokaci da...

Majalisar Dattawa Ta Haramta Tashoshin Mota Barkatai A Abuja

0
Majalisar Dattawa ta yi kira ga Hukumomin Babban Birnin Taraiya Abuja wadanda suka hada da FCTA da VIO da FRSC da AEPB da sauran...

Buhari zai tafi Saudiyya a ziyararsa ta karshe a matsayin shugaban...

0
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai tafi Saudiyya ranar Talata a wata ziyara ta karshe da zai kai wata ƙasar waje a matsayin shugaban...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS