Home Blog Page 3
Kotun Ɗaukaka Ƙara a Nijeriya da ke Abuja ta soke hukuncin Babbar Kotun Tarayya wanda ya umarci Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta cire...
Janar Abdourahamane Tciani, Shugaban mulkin Sojin Nijar, ya zargi Faransa da hannu wajen kitsa ayyukan ta'addanci a ƙasarsa.   Cikin wata hira da manema labarai a...
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce yarjejeniyar nukiliya tsakanin ƙasarsa da Saudiyya za ta fara aiki ne kawai idan Saudiyyar ta amince da shiga...
Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Jigawa (SEMA) ta ce a kalla muane 40 ne aka tabbatar sun mutu sakamakon kifewar kwale-kwalen.   ‘Yan sanda sun ce...
Shugaba Bola Tinubu ya ƙaddamar da ayyukan Bankin Duniya uku da kimar kudinsu ya kai dala biliyan $3.05 domin ƙarfafa shirin kiyaye zamantakewa da...
Dakarun Bataliya ta 65 ta Rundunar Sojin Nijeriya sun kama 'yan ƙasashen waje 24 a wani samame da suka kai wani wurin da ake...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da haramta sana’ar tura fina-finai ta wayar salula, wato “Downloading”, a dukkan ƙananan hukumomin jihar 44. Mujahid Aminundeen, Mukaddashin...
Kwamitin Majalisar Dattawa na Kudi ya gargadi shugabannin wasu hukumomi kan rashin zuwa da kansu Gaban Kwamitin don yin bayani kan yadda su ke...
Taron NATO na 2026 da aka gudanar a babban birnin Ankara ya kammalu "cikin nasara",  in da Shugaban Ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce Washington za ta cire takunkumin da aka ƙaƙaba wa Turkiyya ƙarƙashin dokar CAATSA, kuma ya nuna cewa yanke...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS