Home Blog Page 2
Majalisar Datttawa ta amince da a zartar da hukuncin Kisa a kan duk mutumin da aka kama  ya na  ta'ammali da Muggan Kwayoyi a Najeriya a wani mataki na ganin an dakile harkar. Majalisar ta amince da wannan hukuncin ne...
Majalisar Dattawa ta amincewa Kudurin nan na Doka akan masu yin Aikatau a gidajen masu hali ya shallake Karatu na biyu a wani mataki na tattara bayanai akan Yan Aikatau da kare hakkin su da ga cin zarafi da...
Majalisar Wakilai ta ce zata yi duk mai yiwuya don ganin farashin Siminti ya sauka a kasarnan ganin cewa dukkannin abubuwan da ake amfani da su wajen yin sa da ga kasarnan ake samun su. Dan Majalisar Wakilai Hon. Jonathan...
Sanata Rufa’I Sani Hanga ya ce wadanda su ke sukan sa akan tallafin da ya bayar na tukwane da likkafani suna yi ne a bisa dalili na jahilci ko kiyayya amma hakan bai dame shi ba domin abun da...
An Bukaci Gwamnatin Taraiya da ta kawo dauki na gaggauwa ga kananan hukumomi guda uku da ke Jihar Nasarawawa ta Kudu wadanda ibtila’in ambaliyar ruwa ya yi sanadiyyar rasa rai daya da dukiya ta miliyoyin nairori. Dan Majalisar Taraiya mai...
Rundunar sojin Isra’ila ta ce ta ƙwace iko da mashigar Rafah ta ɓangaren Gaza - wadda ke iyaka da ƙasar Masar ta ɓangaren kudu. Haka nan jami’an Masar sun bayyana cewa sun ga sojojin Isra’ila waɗanda tankokin yaƙi ke yi...
Ƙungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya, ta yi ƙarin haske akan dalilan kai ƙarar gwamnonin ƙasar 36 da kuma ministan birnin tarayyar Abuja gaban kotu. Kungiyar ta ce ta shigar da wannan kara ne...
Majalisar Wakilai ta sha alwashin ganin ta hada gwiwa da Hukumar Almaji da sauran Hukumomi don ganin ta mayar da yara sama da miliyan 10 da ba sa zuwa makaranta sun koma don samar mu su da ilimi na...
An nemi addu'ar Yan Najeriya a wani mataki da zai tallafawa yunkurin Majalisar Wakilai na samar da kudure- kudure da za su inganta rayuwar su ta fannin tattalin arziki da Cigaban Kasa. Dan Majalisar Taraiya mai Wakiltar mazabar Bagoro da...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS