Home Mawallafa Mawallafi Fatima Sambo

Fatima Sambo

Fatima Sambo
110 POSTS 0 SHARHI

Hisbah Kano Ta Bayar Da Dalilen Haramta Sana’ar Tura Fina-finai

0
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da haramta sana’ar tura fina-finai ta wayar salula, wato “Downloading”, a dukkan ƙananan hukumomin jihar 44. Mujahid Aminundeen, Mukaddashin...

Dalilan CBN Na Soke Lasisin Bankunan Microfinance 46

0
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da soke lasisin aiki na ƙananan bankuna na microfinance 46 a fadin ƙasar, wanda zai fara aiki daga...

Gasar Kakakin Gwamnati: Yadda Kwamishina Waiya Ya Zama Zakaran Gwajin Dafi

0
🚨Kwamishinan Yaɗa Labarai da Harkokin Cikin Gida na Jihar Kano, Kwamared Ibrahim Abdullahi Waiya, ya shiga cikin jerin ƴan takara uku na ƙarshe a...

Wutar Sola: Gwamnatin Taraiya Ta Nemi Kamfanoni Dake Samarwa Su Rinka...

0
Hukumar kula da wutar lantarki a Najeriya NERC ta fara amfani da wani tsari wanda zai bai wa masu amfani da sola damar siyar...

2027: Yau Shugaba Tinubu Zai Karbi Tutar Tsayawa Takara A Jam’iyar...

0
A yau Lahadi ne shugaba Bola Ahmed Tinubu zai karɓi takardar shaidar jam'iyyar APC a matsayin ɗan takarar shugabancinta a zaɓen 2027. Kwamitin zaɓen fidda...

Tsaro/Tattalin Arziki: Trump Ya Isa Beijing Don Ganawa Da Xi Jinping,...

0
Shugaban Amurka Donald Trump ya isa birnin Beijing da ke China don halartar wani babban taro da shugaba Xi Jinping. Wannan ce ziyararsa ta farko...

Dalilai 4 Da Suka Jefa Real Madrid Cikin Rudani

0
Maimakon makon nan ya karkata gaba ɗaya kan wasan da ke da matuƙar muhimmanci na El Clásico tsakanin Real Madrid da Barcelona, rahotanni sun...

Yan Jaridu 128 Ne Su Ka Rasa Rayukansu A Shekara Ta...

0
Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Duniya (IFJ) ta ce akalla ‘yan jarida 128 ne suka rasa rayukansu a faɗin duniya a shekarar 2025, inda sama...

Yadda Gobara Ta Tashi A Ofishin FIRS Fake Abuja

0
Wata gobara ta tashi a ɗaya daga cikin ofisoshin hukumar karɓar harajin cikin Gida ta tarayya (FIRS) da ke Abuja a ranar Asabar.   Wani bidiyoyi...

Majalisa Dattawa Ta Amince Da Naɗin Jakadu Uku Daga 64

0
Majalisar Dattawa ta tabbatar da naɗin jakadu uku na farko da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya aike mata domin wakiltar ƙasar Najeriya a...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS