viewadmin
Majalisar Dokokin Kano Na Dakatar Da Shugabannin Kananan Hukumomi Uku
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da shugabannin ƙananan hukumomin Bagwai, Bebeji da Rogo daga bakin aikinsu na tsawon watanni uku domin ba da...
Katsina: Yadda DSS Da ‘Yan Sa-kai Su Ka Kashe Fitaccen Jagoran...
A Arewa maso Yammacin Najeriya, jami’an DSS tare da haɗin gwiwar masu sa-kai na al’umma da ƙwararrun mafarauta a Jihar Katsina sun kashe sama...
FIFA Ta Kalubalanci Yunkurin Sayar Da Kwallon Kafa A Duniya
Hukumar ƙwallon ƙafa ta Duniya FIFA ta kare shirinta na FIFA Forward Enterprise (FFE) a ranar Jumma'a, a daidai lokacin da hukumomin ƙwallon ƙafa a...
Ma’aikatar Bogi: Shin Kun San Cewa An Gano Abubuwa Biyar?
Yayin da kwamitin majalisar wakilan Najeriya ke ci gaba da gudanar da bincike kan wata ma'aikatar gwamnati da ake zargin ta bogi ce, bayanai...
Rejistar ADC/Accord Party: Kotun Daukaka Kara Ta Baiyana Dalilanta Na Soke...
Kotun Ɗaukaka Ƙara a Nijeriya da ke Abuja ta soke hukuncin Babbar Kotun Tarayya wanda ya umarci Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta cire...
Shekaru Uku Da Yancin Kai: Kasar Nijar Ta Zangi Faransa da...
Janar Abdourahamane Tciani, Shugaban mulkin Sojin Nijar, ya zargi Faransa da hannu wajen kitsa ayyukan ta'addanci a ƙasarsa.
Cikin wata hira da manema labarai a...
Amincewa Da Isra’ila A Matsayin Kasa Ya Zama Dole A Cikin...
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce yarjejeniyar nukiliya tsakanin ƙasarsa da Saudiyya za ta fara aiki ne kawai idan Saudiyyar ta amince da shiga...
Kifewar Kwale-kwale A Jigawa: Yadda A Ka Gano Gangar Jikin Wani...
Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Jigawa (SEMA) ta ce a kalla muane 40 ne aka tabbatar sun mutu sakamakon kifewar kwale-kwalen.
‘Yan sanda sun ce...
Yadda Shugaba Tinubu Ya Kaddamar Da Aiyukan Bankuna Uku Da Kimar...
Shugaba Bola Tinubu ya ƙaddamar da ayyukan Bankin Duniya uku da kimar kudinsu ya kai dala biliyan $3.05 domin ƙarfafa shirin kiyaye zamantakewa da...
Yadda Sojin Najeriya Su Kama Yan Kasashen Waje 24 A Jihar...
Dakarun Bataliya ta 65 ta Rundunar Sojin Nijeriya sun kama 'yan ƙasashen waje 24 a wani samame da suka kai wani wurin da ake...




































