Aliyu Mudi Sulaiman
Tinubu zai yi wa ƴan Najeriya jawabi kan ranar dimokuraɗiyya
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu zai yi jawabi ga al’ummar ƙasar da misalin ƙarfe 7 na safe a ranar Alhamis domin bikin ranar Dimokuraɗiyya...
Masarautar Kano: Gwamnati ta buƙaci mutane su kwantar da hankalinsu kan...
Gwamnatin jihar Kano ta umarci lauyoyinta su yi nazarin umarnin kotun ɗaukaka ƙara na jiya Juma'a, sannan su ɗauki mataki na gaba wanda ya...
Shirin 2027: Ziyarar Da Peter Obi Ya Kai Wa Gwamnan Bauchi
Tsohon ɗantakarar shugaban ƙasa na jam'iyyar LP, Peter Obi ya kai ziyarar tuntuɓa ga gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed.
Cikin wani saƙo da gwamnan...
Yadda Hukumar Shari’ah ta kaddamar da kwamatoci domin kawo sauye-sauye akan...
Hukumar Shari'ah ta jihar Kano karkashin jagorancin mukaddashin shugabanta Sheikh Malam Ali Dan Abba a yau Laraba ya jagorancin taron kaddamar da kamitocin da...
Kwamitin Binciken Badakalar Kamfanin Mai Na NNPCL Ya Bukaci Addu’ar Yan...
Kwamitin wacin gadi da Majalisar Dattawa ta Kafa don ya binciki cin amanar Kasa da zagon kasa da a ke yiwa tattalin arzikin Najeriya...
Dambarwar NNPCL Da Matatar Mai Ta Dangote: Ya Kamata A Kama...
Shugaban Kwamitin Bin Bahasin yadda ake kashe kudaden Gwamnatin Taraiya a Majalisar Dattawa, Sanata Aliyu Wadada ya ce koda ya ke Majalisar Taraiya ba...
Abuja: Kungiyoyi Sun Yi Zanga-zangar Neman A Mayar Da Sanata Ndume...
Daruruwan magoya bayan Sanata Ali Ndume ne karkashin jagorancin kungiyoyi da dama yau Laraba su ka gudanar da zanga-zanga a birinin Taraiya Abuja in...
Ma Su Ruwa Da Tsaki Sun Goyi Bayan Yin Doka Don...
Majalisar Dattawa ta nu na jin dadin ta game da yadda masu ruwa da tsaki suka nu na goyon bayan su akan Kudurin Doka...
Matsin Rayuwa : Mun Bayar da Rabin Albashin Mu Don Saukakawa...
Dan Majalisar Taraiya mai wakiltar Birniwa da Guri da Kirikasamma da ga Jihar Jigawa Abubakar Hassan Fulata ya ce dalilin yan Majalisar Wakilai na...
Dalilan Majalisar Dattawa Na Kafa Kwamiti Don Bincikar Tarnakin Da Ya...
Majalisar Dattawa ta kafa wani Kwamiti na wacin gadi mai karfi domin bincikar dalilai da su ka yiwa masamar Wutar Lantarki ta Mambila tarnaki...




































