Muhammad Alhaji Lafia
Kai Hari Zauren Majalisar Wakilai: Cikinsu Ya Duri Ruwa
Kwamitin kula da harkokin tsaron Cikin gida na majalisar wakilai ya nuna damuwarsa game fargabar iƙirarin ‘yan ta’adda da na kawo harin bam zauren...
Badakalar Dala Biliyan 7.2: Kotu Ta Rufe Asusun Tshohon Shugaban Hukumar...
Hukumar yaki da cinhanci da rashawa wato EFCC ta sanya tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele Kyari, cikin jerin wadanda take...
Dalilan Da Suka Sa Ronaldo Ya Sake Zama Kan Gaba A...
Cristiano Ronaldo ya sake zama kan gaba cikin jerin ƴanwasan da aka fi biya a duniya.
Shekara uku a jere kenan ɗan wasan na Portugal...
Sakon Sabuwar Shekara: Shugaba Tinubu Yayi Alkawarin Cigaba Da Aiwatar Da...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da bijiro da sauye-sauyen "da suka zama dole" domin gina ƙasar.
Tun daga hawa...
Kare Hakkin Mata/Yara: Majalisar Wakilai Da Lauyoyi Mata Sun Yi Alkawarin...
Majalisar Wakilai ta sha alwashin hada gwiwa da Mata Lauyoyi wajen ganin sun kawowa al’umma sauki ta fannin yin dokoki da za su inganta...
Shin Da Gaske Ne Tattalin Arziƙin Najeriya Na Bunƙasa?
Arziƙin Najeriya ya ƙaru a tsakanin watan Yuli da kuma Satumba da kashi 3.46 cikin ɗari kamar yadda alƙamun hukumar ƙididdiga ta ƙasar, NBS,...
Dadiyata: Mungaji Da Kuka, A Fadar Mana Ko Dan’uwanmu Nada Rai
Ranar 30 ga watan Agusta, wadda a wannan karon ta kasance Juma’a, rana ce da aka ware a duniya domin tunawa da mutanen da...
Dan Majalisar PDP Ya Yabawa Hukuncin Kotun Koli Akan Yancin Kananan...
Dan Majalisar Taraiya mai Wakiltar karamar hukumar Katagum da ga Jihar Bauchi, Hon. Dr. Auwalu Abdu Gwalabe ya ce duk da ya ke daga...
Hatta Wasu Ministocin Ma Ba Sa Iya Ganin Shugaba Tinubu Don...
Ɗan majalisar Dattawan Najeriya Sanata Ali Ndume, ya shaida wa BBC cewa babbar matsalar da ake fama da ita a wannan gwamnati ita ce...
Kungiyar Kabilar Igbo “Renaissance” Ta Ja Hankalin Jama’a Kan Gangamin Batanci...
An ja hankalin 'Yan Najeriya cewa su yi watsi da wata kulalliyar da wasu gungun 'Yansiyasar yankin kudancin Kasar nan ke yi na cin...



































