Home Blog
Hukumar kula da wutar lantarki a Najeriya NERC ta fara amfani da wani tsari wanda zai bai wa masu amfani da sola damar siyar wa hukumomi lantarki.
NERC ta bayyana haka ne a shafinta na X inda ta ce "idan...
An umarci Shugaba Kasar Amurka, Donald Trump da ya janye sojojin Amurka daga yakin Iran, ko kuma ya nemi amincewar majalisun dokokin ƙasar kan ci gaba da yaƙin.
Majalisar wakilai ta Amurka ce ta bayar da umarni bayan da ta...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja karkashin mai shari’a Emeka Nwite ta ya yanke wa wasu mutum huɗu hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan samunsu da laifin kai harin ranar 5 ga Yunin 2022 a Cocin Katolika na Saint...
Antonio Guterres, Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya, ya ce ya zama dole duniya ta kalli yanayin zafin da ake ciki a matsayin wata matsala ta sauyin yanayi a duniya.
Hukumar kula da yanayi ta duniya ta ce ana buƙatar...
Shugaba Bola Tinubu ya ba da damar ɗaukar sabbin jami’an tsaron daji 1,000 da kuma tura wata tawaga ta ceto mutane ta musamman biyo bayan sace malamai da ɗalibai da aka yi a jihar Oyo .
Mai magan ada yawum...
Bola Ahmed Tinubu, Shugaban Nijeriya, ya ce ƙasashe kan fuskanci jarabawa kafin su kai inda su ke bukata, yana mai cewa Nijeriya na cikin irin wadannan kasashen a halin yanzu.
'Yan'uwana 'yan Nijeriya, al'ummomi da yawa sun shiga jarabawa a...
Musulmai fiye da miliyan 1.5 ne ke gudanar da aikin Hajji a Saudiyya.
Aikin Hajji ɗaya ne daga cikin ginshiƙan addinin Musulunci, wanda ake son kowane Musulmi ya yi idan ya samu hali.
A Yau Talata, 26 ga watan Mayun 2026...
A yau Lahadi ne shugaba Bola Ahmed Tinubu zai karɓi takardar shaidar jam'iyyar APC a matsayin ɗan takarar shugabancinta a zaɓen 2027.
Kwamitin zaɓen fidda gwani na shugaban ƙasa zai gabatar da takardar shaidar da tutar a cibiyar taro ta...
Acigba da tattaunawa don kawo karshen yakin da Amurka da Kawayenta suke Gwabzawa da Iran; kafofin yaɗa labaran Pakistan sun ce babban hafsan sojin ƙasar, Field Marshal Asim Munir ya tafi Iran.
Kamfanin dillancin labarai na AP a Pakistan ya...
Acikin awoyi 24 Kungiyar Hezbollah tace ta ƙaddamar da ayyukan soji 24 cikin kan dakarun Isra’ila da motocin soji da wuraren da suke a faɗin kudancin Lebanon a ranar Alhamis.
Ƙungiyar ta kuma ce hare-haren sun haɗa da na jirage...



































