Home Mawallafa Mawallafi Hussaini Umar

Hussaini Umar

Hussaini Umar
40 POSTS 0 SHARHI

Yadda Musulmi Miliyan 1.5 Suka Gudanar Da Ibada Ranar Arfa

0
Musulmai fiye da miliyan 1.5 ne ke gudanar da aikin Hajji a Saudiyya. Aikin Hajji ɗaya ne daga cikin ginshiƙan addinin Musulunci, wanda ake son...

2026: Rundunar Yan Sandan Jihar Kano Ta Sha Alwashin Tsaurara Tsaro...

0
Rundunar Yan Sandan Jihar Kano tace zata tsaurara tsaro a wuraren ibada, wuraren shakatawa da sauran muhimman wuraren taruwar jama’a, tare da sintiri na...

Aliko Dangote: Shawarwari 5 Da Ya Bai Wa Yan Najeriya Kan...

0
Attajirin nan na Afirka Aliko Dangote ya bai wa gwamnatin Najeriya da al'ummarta shawarwari kan yaƙi da talauci, bayan wata ganawa da ya yi...

Kafafen Sada Zumunta: Sarkin Musulmi Ya Buƙaci A Samar Da Dokoki...

0
Alhaji Sa’ad Abubakar III, Sarkin Musulmi a Najeriya ya bukaci a samar da dokokin da zasu taimaka wajen amfani da kafafen sada zumunta a...

How Information Officers Honour Comrade Waiya

0
The Kano State Local Government Information Officers Forum has presented an Award of Excellence to the Honourable Commissioner for Information and Internal Affairs, Comrade...

Shin Yandaba Ne Za Su Nemi Afuwar Mutanen Kano Ko Kuma...

0
Kwamishinan Yada Labarai na Jihar Kano, Abdullahi Waiya ya baiyana cewa Gwamnatin Jihar Kano ta shirya tsaf don yi wa tubabbun ƴandaba afuwa, ƙarƙashin...

Badakalar Taki Tayi Sanadiyyar Raba Shugaban Karamar Hukumar Rano Da Mukamin...

0
Majalisar dokokin jihar Kano ta dakatar da shugaban karamar hukumar Rano Muhammad Naziru Ya’u daga kujerar sa, na tsawon watanni uku, sakamakon korafin da...

Shahararren Tsohon Sojannan Da Shata Ya Yiwa Waka, Kanal Daudu Ya...

0
Shahararren Tsohon Sojannan da Marigayi Dr. Mamman Shata ya Yiwa waka, Kamal Sulaiman Daudu ya Rasu a Kasar Masar a yau Asabar. Tsohon jami’in Sojan...

Dalilan Gwamna Abba Yusuf Na Sallamar Hadimansa Biyu

0
Gwamnan Johar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce dalilansana  sallamiar Babban Mai Taimaka masa a Ofishin Sakataren Gwamnati, Hon. Tasi’u Adamu Roba, da wani...

Yadda Yan Sanda A Jihar Jigawa Su Ka Damke Matashiya Kan...

0
A yunkurin Rundunar ‘yan sanda ta jihar Jigawa na ganin ta kawar da batagari ta cafke wasu da ake zargi da aikata laifuka daban-daban...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS