Home Cinikaiyar Zamani Yadda Karancin Kudi Ya Sa Farashin Kayan Masarufi Faduwa

Yadda Karancin Kudi Ya Sa Farashin Kayan Masarufi Faduwa

225
0

Asakamakon karanci kudi a hannun jama’a dole ta sa ’yan kasuwa sauko da farashin kayayyakin da suke sayarwa saboda karancin kudin.

Bincikiken Viewfinder a Jahar Kano ya gano cewa kayan masarufi ya fadi a kasuwannin jihar kamar kasuwar kayan gwari ta Yankaba da Dawanau da sauran kasuwanni.

Hakan yana da alaka da Karin kudi da kuma rashin tabbas na taransifa da mutane ka iyayi a wajen sayayya.

A wani bincike da jaridar Aminiya ta gudanar shima ya nuna cewa farashin kayan masarufin ya fadi a Jahohin Taraba da Jigawa da wasu jihohin kudancin Najeriya.

Kamar yadda wani mai Suna Magaji Sabo daga Taraba yace, Farashin buhun Masara ya sauka daga dubu 19 zuwa 12. Ita kuma gyada daga dubu 70 ta koma dubu 50’

Hassana Isa ma daga Jigawa yace, Kayan gwari ma farashin su ya sauka sakamakon karanci kudi a hannun jama’a.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here