Home Wasanni Yadda Ake Bikin Kaddamar Da Ronaldo A Al-Nassr

Yadda Ake Bikin Kaddamar Da Ronaldo A Al-Nassr

354
0

Nan da kowane lokaci fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya da kasar Portugal, Cristiano Ronaldo zai bayyana a tsakiyar filin wasan kungiyar Al-Nassr ta kasar Saudiyya domin a kaddamar da shi ga masoyanta.

A halin yanzu masoyan kungiyar Al-Nassr sun yi cikar kwari a filin wasanta inda take gudanar da bikin kaddamar da sabon dan wasan nata.

’Yan minoci da suka gabata ne Ronaldo da manajansa da jami’an kungiyar Al-Nassr suka kammala jawabi da manema labarai. (Aminiya).

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here