Home Tags Zabe

Tag: zabe

Siyasar Kano: Yadda APC da NNPP su ka koma ga Allah...

0
Hausawa kan ce komai ya yi zafi, maganinsa Allah! Ga dukkan alamu, manyan jam'iyyun Kano biyu, sun mayar da al'amarin nasu ga Allah, daidai lokacin...

Ci-da-zucin ‘yan adawa ne ya kayar da su zaɓe – Buhari

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya yi imani ci-da-zuci ne babban abin da ya janyo taron 'yan adawar Najeriya suka sha kaye a zaɓen...

‘Yan sanda sun fara farautar shugaban INEC na Adamawa Hudu Ari

0
Babban Sufeton 'yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba ya umurci wata tawagar 'yan sanda ta yi aiki tare da hukumar zaben Najeriya INEC wajen...

Dalilan INEC na dakatar da tattara sakamakon zaɓen gwamna a Adamawa

0
Hukumar zaɓen Najeriya mai zaman kanta INEC ta bayyana dakatar da aikin tattara sakamakon zaɓen gwamna a jihar Adamawa. Cikin wata sanarwa da babban jami'inta...

‘Ƙararrakin zaɓe ba za su hana miƙa mulki ga Tinubu ba’

0
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar wa ƴan Najeriya cewa duk da kalubalantar sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da wasu jam'iyyu ke yi ba zai hana ta...

An bayyana zaɓen Adamawa a matsayin wanda bai kammalu ba

0
Babban jami'in tattarawa da sanar da sakamakon zabe a jihar Adamawa ya bayyana zaben gwamna na jihar da aka yi ranar Asabar a matsayin...

An fara raba kayan zaɓen gwamna da ‘yan majalisa a Kaduna

0
Hukumar zaɓen Najeriya, INEC, ta fara raba kaya da ma'aikatan da za su gudanar da zaɓen gwamna da 'yan majalisar dokoki a jihar Kaduna. Hukumar...

Mun Amince Da Tsarin Tattara Sakamakon Zabe Zuwa Yanzu – Wani...

0
Yayin da wasu wakilan jam’iyyun adawa su ka marawa PDP da Leba wajen ficewa daga dakin tattara sakamakon zaben shugaban Najeriya, wasu bangaren na...

Muna so a dakatar da sanar da sakamakon zaɓe – Kwamitin...

0
Kwamitin yaƙin neman zaɓen Atiku Abubakar ya yi fatali da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa na Najeriya da ake ci gaba da fitarwa, inda ya...

Jajiberen Zabe: Yadda Aka Kama Dan Majalisar Taraiya Da Tsabar Dalar...

0
Hukumar ’Yan sanda a Jihar Ribas sun cafke dan Majalisa Wakilai mai wakilatar mazabar Fatakwal II, Chinyere Igwe, da tsabar kudi har Dalar Amurka 498,100,...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS