Muhammad Alhaji Lafia
Dalilan Da Suka Sa Ronaldo Ya Sake Zama Kan Gaba A...
Cristiano Ronaldo ya sake zama kan gaba cikin jerin ƴanwasan da aka fi biya a duniya.
Shekara uku a jere kenan ɗan wasan na Portugal...
Sakon Sabuwar Shekara: Shugaba Tinubu Yayi Alkawarin Cigaba Da Aiwatar Da...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce gwamnatinsa za ta ci gaba da bijiro da sauye-sauyen "da suka zama dole" domin gina ƙasar.
Tun daga hawa...
Kare Hakkin Mata/Yara: Majalisar Wakilai Da Lauyoyi Mata Sun Yi Alkawarin...
Majalisar Wakilai ta sha alwashin hada gwiwa da Mata Lauyoyi wajen ganin sun kawowa al’umma sauki ta fannin yin dokoki da za su inganta...
Shin Da Gaske Ne Tattalin Arziƙin Najeriya Na Bunƙasa?
Arziƙin Najeriya ya ƙaru a tsakanin watan Yuli da kuma Satumba da kashi 3.46 cikin ɗari kamar yadda alƙamun hukumar ƙididdiga ta ƙasar, NBS,...
Dadiyata: Mungaji Da Kuka, A Fadar Mana Ko Dan’uwanmu Nada Rai
Ranar 30 ga watan Agusta, wadda a wannan karon ta kasance Juma’a, rana ce da aka ware a duniya domin tunawa da mutanen da...
Dan Majalisar PDP Ya Yabawa Hukuncin Kotun Koli Akan Yancin Kananan...
Dan Majalisar Taraiya mai Wakiltar karamar hukumar Katagum da ga Jihar Bauchi, Hon. Dr. Auwalu Abdu Gwalabe ya ce duk da ya ke daga...
Hatta Wasu Ministocin Ma Ba Sa Iya Ganin Shugaba Tinubu Don...
Ɗan majalisar Dattawan Najeriya Sanata Ali Ndume, ya shaida wa BBC cewa babbar matsalar da ake fama da ita a wannan gwamnati ita ce...
Kungiyar Kabilar Igbo “Renaissance” Ta Ja Hankalin Jama’a Kan Gangamin Batanci...
An ja hankalin 'Yan Najeriya cewa su yi watsi da wata kulalliyar da wasu gungun 'Yansiyasar yankin kudancin Kasar nan ke yi na cin...
Yadda Ganduje Ya Zama Sabon Shugaban Jam’iyyar APC Na Kasa
Bayan da tsohon shugaban jam’iyyar APC Sanata Abdullahi Adamu ya yi murabus daga mukaminsa a watan Yulin day a gabata, Jam’iyar APC ta sake...
Gwamnoni sun ƙaryata iƙirarin cewa su suka jefa Najeriya cikin talauci
Gwamnonin jihohin Najeriya 36 sun ce sun yi mamakin yadda ƙaramin Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-Tsare na ƙasar, Clem Agba ya zarge su da...