Ahmad Sulaiman
Kafa Kungiyar Yan Jaridun Yanar Gizo A Kano: Mafita Ga Aikin...
Kafa Kungiyar Yan Jaridun Yanar Gizo wato "NUJ Online Media Chapel" da Gwamnatin jihar Kano, ta yi a ranar Asabar wata manuniya ce ga...
BUDA BAKI GA YAN JARIDA: An Nemi Gwamnatin Kano da NUJ...
Mahalartar taron buda baki da Gwamnatin Jihar Kano ta shirya tare da Hadin Gwiwar Kungiyar Yan Jaridu sun nuna muhimmanci horo da hoararwa a...
VOA Hausa: Muryar Talakawa
"Tun lokacin da na san muhimmancin labarai kimanin shekaru arba'in da su ka shude nakan iya cewa Babu wata ranar da ta wuce ni...
Dokar Haraji: Wucewarta Karatu Na Biyu Ba Ya Na Nufin...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Barau Jibrin ya ce Yan Arewa su kwantar da hankalin su game da Dokar Haraji da ta wuce Karatu...
Yaki Da Shan Kwaya: Kudurin Dokar Ya Shallake Karatun Na Biyu...
A yunkurinsa na ganin an kawo karshen shaye-shayen miyagun Kwayoyi a Arewacin Najeriya dama Kasa baki daya, Kudurin Dokar da Sanata Rufai Hanga ya...
Hukumar NiMET Ta Yi Hasashen Fuskantar Tsawa, Rugugi Da Ruwa Mai...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMET), ta yi hasashen cewa za a fuskanci tsawa mai ƙarfi da rugugin cida da kuma saukar ruwan...
NNPCL ya fitar da jadawalin farashin man Ɗangote a faɗin Najeriya
Kamfanin mai na Najeriya, NNPC Ltd ya fitar da jadawalin yadda farashin man da ya sayo daga matatar man Ɗangote, zai kasance a gidajen...
Dalilin Da Ya Sa Muka Rufe Asusun Ma’aikatun Gwamnati – Gwamnan...
jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya Abba Kabir Yusuf, ya ba da umarnin rufe daukacin asusun ma’aikatun jihar a ranar Laraba.
Yusuf ya...
Gwamnoni Ne Su Ke Hana Ruwa Gudu A Kasarnan Inji Hon...
An baiyana Gwamnonin Najeriya a matsayin wadanda su ka zama kadangarun bakin tulu ta yadda su ke hana ruwa gudu wajen cigaban kasarnan ta...
Hajji 2024: Dalilan Mu Na Binckikar Hukumar NAHCON – Hon. Saba
Majalisar Wakilai ta ce dalilin ta na kafa Kwamiti don bincikikar Aikin Hajji na Shekara ta 2024 don gujewa kara faruwar abubuwan da su...