Home Mawallafa Mawallafi Ahmad Sulaiman

Ahmad Sulaiman

9 POSTS 0 SHARHI

Ambaliyar Ruwa: An Bukaci Gwamnatin Taraiya Da Ta Tallafawa Mutanen Nasarawa...

0
An Bukaci Gwamnatin Taraiya da ta kawo dauki na gaggauwa ga kananan hukumomi guda uku da ke Jihar Nasarawawa ta Kudu wadanda ibtila’in ambaliyar...

Yan Adawa Ku Rungumi Kaddara, Ku Zo Mu Gina Mazabar Ikara/Kubau...

0
Dan Majalisar Taraiya mai Wakiltar Ikara/ Kubau , Aliyu Mustapha Abdullahi , Yariman Damau ya yi kira da Yan adawa daga mazabarsa da su...

Qatar 2022: Yadda Croatia Ta Kora Brazil Gida

0
Croatia ta kora Brazil gida a gasar cin kofin duniya, bayan da ta doke ta da a bugun fenariti da ci 4-2. An tashi a...

ADP: Yunkurin Kwace mini Takara yasa na Maka Sha’aban Sharada a...

0
Ɗaya daga cikin 'yan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar ADP Nasiru Hassan Koguna ya maka Sha'aban Ibrahim Sharada a kotu, inda yake zargin yana...

Yajin Aikin ASUU: Gwamanatin Taraiya ba za ta biya Malaman Albashinsu...

0
Ministan ilimi a Najeriya, Adamu Adamu ya ce batun biyan malaman jami'o'i albashinsu na tsawon watannin da ba su yi aiki ba shi ne...

Sojojin Najeriya Sun Hallaka Kwamandan Boko Haram da Mukarrabansa 27

0
Shi dai wannan kwamanda na Boko Haram shi ne wanda a shekarar 2014 ya jagoranci kai farmakin da ya yi sanadin kashe daruruwan mutane...

MatsalarTsaro: Korar Magashi, Mungono, Aregbesolo da Nababa itace Mafita –...

1
Anyi kira ga Shugaban Kasa Muhammadu Buhari daya gaggauta koror Ministan Kula da Harkokin Cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, da Ministan Tsaro, Bashir Salihi...

Tsadar Raguna a Kano: Kanawa sun Rungumi Hadaka akan Sa/Rakumi

0
Dukda matsai na tattalin arziki, kasuwannin dabbobi a jahar Kano sun makare da dabbobi iri –iri.  Rago wanda shine kangaba da akafi so ayi...

NECO TACE BATA SAKA JARABAWA RANAR SALLAH BA

0
Hukumar Shirya  Jarabawa ta kasa da ake kira Neco ta mayar da martani ga Kungiyarnan mai rajin kare Yanci Musulmi wato MURIC cewa bata...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS