Home Mulki Tinubu Ya Nada Sabbin Hadimai 20

Tinubu Ya Nada Sabbin Hadimai 20

361
0
Abdulaziz Abdulaziz

Shugaban Kasa Bola Tinubu ya naɗa sabbin hadimai 20 ciki har da fitattun ƴan jarida Tunde Rahman da AbdulAziz AbdulAziz.

Ga Jerin waɗanda aka naɗa

 1. Dr. Adekunle Tinubu – Likitan Shugaban Kasa
 2. Tunde Rahman – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan harkokin Jarida

3.Damilotun Aderemi – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman, (Sakataren Shugaban Kasa)

 1. Ibrahim Masari – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan harkokin siyasa
 2. Toyin Subair – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan harkokin cikin gida

Abdulaziz Abdulaziz – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman, kan kafofin yaɗa labarai (jaridu)

 1. O’tega Ogra – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman, kan kafofin yaɗa labarai na zamani
 2. Demola Oshodi – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman, (Protocol)
 3. Tope Ajayi – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman, Kan harkokin yaɗa labarai da al’amuran jama’a.
 4. Yetunde Sekoni – Mai taimakawa shugaban kasa ta musamman
 5. Motunrayo Jinadu – Mai taimakawa shugaban kasa ta musamman
 6. Segun Dada – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman kan Kafafen sada zumunta na yanar gizo
 7. Paul Adekanye – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman
 8. Friday Soton – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman, kula da gida
 9. Mrs. Shitta-Bey Akande – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman dafa abinci
 10. Nosa Asemota – Mai taimakawa shugaban kasa na musamman
 11. Kamal Yusuf – Mai taimakawa shugaban kasa
 12. Wale Fadairo – Mai taimakawa shugaban kasa
 13. Sunday Moses – Mai taimakawa shugaban kasa (Bidiyo)
 14. Taiwo Okanlawon – Mai taimakawa shugaban Kasa (Hoto) (Premium Times Hausa).

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here