Home Siyasa Sakamakon zaɓen gwamnan jihar Bauchi, Kano, Jigawa Katsina, Gombe, Legas da wasu...

Sakamakon zaɓen gwamnan jihar Bauchi, Kano, Jigawa Katsina, Gombe, Legas da wasu ma sun fara fitowa

353
0

Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta fara bayyana sakamakon zaɓen gwamna na jihar Bauchi dake arewa maso gabashin kasar, da aka gudanar ranar Asabar.

Hukumar zaɓen ta fara karɓar sakamakon ne da yammacin Lahadi.

Ƴan takara 13 suka fafata domin neman ɗarewa kan kujerar gwamnan jihar.

Fafatawar dai ta fi zafi ne tsakanin jam’iyyar PDP mai mulkin jihar da kuma jam’iyyar APC babbar mai hamayya da NNPP da PRP.

Jam’iyyar PDP ce ta lashe zaɓen shugaban ƙasa a jihar ta Bauchi, da kuma mafi yawan kujerun majaliasar wakilan tarayya daga jihar.

Alƙaluman hukumar zaɓen ƙasar sun nuna jihar Bauchi na da masu rijistar zaɓe 2,749,268.

Ga yadda sakamakon ya kasance

Ƙaramar hukumar Jama’are

APC – 11,865

PDP – 13,693

NNPP – 3,253

PRP – 24

LP – 17

Karamar hukumar Bogoro

APC 10,436

PDP16,589

NNPP3,365

PRP 29

LP 174

Karamar hukumar Warji

APC 11,783

PDP 20,416

NNPP 1,812

PRP 27

LP 19

Karamar hukumar Kirfi

APC 11,631

PDP 13,454

NNPP 3,571

PRP 14

LP 33

Karamar hukumar Giade

APC 18,023

PDP 14,145

NNPP 1,114

PRP 10

LP 5

 

Sakamakon zaben gwamnan Kano ya fara isowa

Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta fara bayyana sakamakon zaɓen gwamna na jihar Kano dake arewa maso yammacin Najeriya, da aka gudanar ranar Asabar.

Hukumar zaben ta fara karɓar sakamakon ne da misalin karfe uku na yammacin Lahadi.

Fafatawar dai ta fi zafi ne tsakanin jam’iyyar APC mai mulkin jihar da kuma jam’iyyar NNPP babbar mai hamayya da PDP.

Jam’iyyar NNP ce ta lashe zaɓen shugaban ƙasa da kujeru biyu na sanatoci uku dake jihar, da kuma mafi yawan kujerun majaliasar wakilan tarayya daga jihar.

Jihar Kano na da ƙananan hukumomi 44.

Ƙaramar hukumar Minjibir

APC 16,039

NNPP 17,575

PDP 189

ADP 148

Karamar hukumar Wudil

APC 20,299

ADP 276

NNPP 21,740

PDP 118

Karamar hukumar Karaye

ADP 63

APC 14,515

NNPP 15,838

PDP77

Karamar hukumar Rano

APC 17,090

NNPP 18,040

PDP 225

ADP 92

Ƙaramar hukumar Rogo

APC 11,112

NNPP 18,559

PDP 124

ADP 42

Ƙaramar hukumar Makoda

APC 15,006

NNPP 13,956

PDP 101

ADP 83

Ƙaramar hukumar Ƙunchi

APC 13,215

NNPP 10,674

ADP 62

PDP 39

Ƙaramar hukumar Tsanyawa

APC – 18746

NNPP -16769

PDP – 71

ADP – 78

An fara bayyana sakamakon zaɓen gwamna a jihar Legas

Hukumar zaɓen Najeriya ta fara bayyana sakamakon zaɓen gwamna na jihar Legas da ke kudu maso yammacin Najeriya, da aka gudanar ranar Asabar.

Kawo yanzu an bayyana sakamakon ƙananan hukumomi huɗu, daga cikin ƙananan hukumomin jihar 20.

Fafatawar dai ta fi zafi tsakanin jam’iyyar APC mai mulkin jihar da kuma jam’iyyar LP.

Jam’iyyar LP dai ita ce ta lashe zaɓen shugaban ƙasa a jihar da aka gudanar a watan da ya gabata.

Karamar hukumar Oshodi – Isolo

APC-36792

LP-24948

NNPP-73

PDP- 2515

Karamar hukumar Osodi

A-34

AA-36

AAC-55

ADC-258

ADP-272

APC-36792

APM-40

APP-8

BP-40

LP-24948

NNPP-73

NRM-16

PDP-2515

YPP-18

Karamar hukumar Kosofe

A-45

AA-20

AAC-80

ADC-632

ADP-196

APC-49344

APM-46

APP-49

BP-33

LP-26123

NNPP-152

NRM-22

PDP-3537

YPP-34

ZLP-120

Karamar hukumar Ikorodu

A-45

AA-42

AAC-56

ADC-501

APP-256

APC-64697

APM-71

APP-13

BP-28

LP-13207

NNPP-90

NRM-22

PDP-3757

YPP-21

ZLP-96

Article share tools

Sakamakon wasu ƙananan hukumomin jihar Nasarawa

Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC a jihar Nasarawa ta fara tattara sakamakon zaɓen gwamna na wasu ƙananan hukumomi da suka gabatar da sakamakon zaɓensu ga babbar cibiyar tattara sakamakon da ke jihar.

Shugaban jami’ar Jos, Farfesa Tanko Ishaya ne babban jami’in tattarawa da sanar da sakamakon zaɓen gwamna a jihar ta Nasarawa.

Zuwa yanzu dai ga ƙananan hukumomin da suka gabatar da nasu sakamakon kamar haka:

Ƙaramar Hukumar Wabba

APC 12,124

NNPP 369

PDP 8,089

Ƙaramar Hukumar Akwanga

APC 15,873

NNPP 87

PDP 23,787

Ƙaramar Hukumar Doma

APC 15,587

NNPP 830

PDP 19,737

Ƙaramar Hukumar Toto

APC 15,787

NNPP 2,035

PDP 11, 632

Ƙaramar Hukumar Keana

APC 9,598

NNPP 260

PDP 7,173

Inuwa na gab da yin tazarce a Gombe

Tuni aka fara tattara sakamakon zaben gwamna na jihar Gombe a helkwatar hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Kasa INEC .

Kananan hukumomin da suka gabatar da sakamakon zaben sun haɗa da Shongom da Nafada da Billiri da Dukku da na Kaltugo.

Za a cigaba da tattara kuri’u na sauran kananan hukumomi biyar da suka saura wato Gombe,Yamaltu Deba, Funakaye,Kwami da kuma Akko.

Karamar hukumar Shongom

APC – 13,609

PDP – 13412

NNPP – 847

LP- 83

Karamar hukumar Billiri

APC – 14,752

PDP – 23,066

NNPP -3,421

LP- 892

Karamar hukumar NafadaAPC – 1,502

5PDP – 9378

NNPP – 411

LP- 11Karamar hukumar Balanga

APC – 25,341

PDP – 20,085

NNPP – 1,130

LP- 87

Karamar hukumar DukkuAPC – 35,207

PDP – 14,181

NNPP – 1,079

LP – 14

Karamar hukumar Kaltungo

APC – 21,015

PDP – 21,321

NNPP – 1,129

LP- 131

APC ta kama hanyar lashe zaɓe a jihar Jigawa

Hukumar zaɓen Najeriya ta karbi sakamakon zaɓen gwamna daga ƙananan hukumomin 20 cikin 27 na jihar Jigawa.

Sakamakon da hukumar ta karɓa kawo yanzu ya nuna cewa jam’iyyar APC mai mulkin jihar ta samu nasara a ƙananan hukumomi 19, yayin da jam’iyyar PDP mai hamayya ta samu nasara a karamar hukuma daya, Birnin Kudu.

Nan gaba ake sa ran samun sakamako daga sauran ƙananan hukumomi bakwai na jihar ta Jigawa.

Daga nan ne kuma INEC za ta sanar da wanda ya lashe zaɓen.

Ga sakamakon zaɓen kamar haka:

Ƙaramar hukumar Malam Madori

APC – 20,538

PDP – 10,692

NNPP – 914

Ƙaramar hukumar Babura

APC – 28,041

PDP – 13,172

NNPP – 2,567

Ƙaramar hukumar Gagarawwa

APC – 12,752

PDP – 8,704

NNPP – 1,405

Ƙaramar hukumar Miga

APC – 18,537

PDP – 11,520

NNPP – 705

Ƙaramar hukumar Roni

APC -15,697

PDP – 7,419

NNPP – 258

Ƙaramar hukumar Gumel

APC – 12,921

PDP – 9,132

NNPP: 137

Ƙaramar hukumar Garki

APC – 26,031

PDP -12,449

NNPP – 3,199

Ƙaramar hukumar Buji

APC -15,941

PDP – 11,447

NNPP – 316

Ƙaramar hukumar Kazaure

APC – 13,650

PDP -10,138

NNPP – 559

Ƙaramar hukumar Auyo

APC – 25,115

PDP – 10,424

NNPP – 1,400

Ƙaramar hukumar Ƴan Kwashi

APC – 8,0473

PDP – 5,069

NNPP – 294

Ƙaramar hukumar Birnin Kudu

APC – 33,027

PDP – 35,517

NNPP – 677

Ƙaramar hukumar Guiwa

APC – 17,526

PDP – 6,959

NNPP – 368

Ƙaramar hukumar Jahun

APC – 31,376

PDP – 21,106

NNPP – 1,127

Ƙaramar hukumar Mai Gatari

APC – 19,321

PDP – 13,161

NNPP – 481

Ƙaramar hukumar Taura

APC – 25,991

PDP – 11,753

NNPP – 1,569

Ƙaramar hukumar Birniwa

APC – 21,341

PDP – 12,149

NNPP – 1,199

Ƙaramar hukumar Kaugama

APC – 23,557

PDP – 13,658

NNPP – 2,165

Ƙaramar hukumar Hadejia

APC – 28,381

PDP – 4,304

NNP – 2,001

Ƙaramar hukumar Kiyawa

APC – 25,397

PDP – 16,363

NNP – 486

Sakamakon ƙarin ƙananan hukumomi huɗu na Adamawa

A ci gaba da bayyana sakamakon zaɓen gwamna na jihar Adawa kawo yanzu hukunar zaɓe ta bayyana sakamakon ƙarin ƙananan hukumomi hudu a jihar.

Ƙananan hukumomin da aka bayyana sakamakonsu sun haɗar da:

Karamar hukumar Mayo Belwa

ADC 98

APC 23586

PDP 20239

SDP 860

Karamar hukumar Mubi ta arewa

ADC 113

APC 32342

PDP 17469

SDP 53

Karamar hukumar Lamurde

LGA

ADC 296

APC 9376

PDP 19104

SDP 126

Karamar hukumar Maiha

ADC 27

APC 13242

PDP 12792

SDP 14

PDP na gaban LP a jihar Enugu

Hukumar zaɓen Najeriya ta fara karɓa da sakamakon zaɓen gwamna na jihar Enugu da ke kudu maso gabshin ƙasar.

Fafatawar za ta fi zafi ne tsakanin jam’iyyun PDP mai mulkin jihar da kuma APC da LP masu hamayya.

Ga yadda sakamakon zaɓen ke kasancewa

Ƙaramar hukumar Igboeze ta Arewa

ADC – 16

ADP – 26

APC – 541

APGA – 250

LP – 9955

NNPP – 167

PDP – 8738

PRP – 17

SDP – 07

ZLP – 54

Ƙaramar hukumar Ezeagu

ADC 30

ADP 14

APC 963

ApGA 300

LP 5949

NNPP 81

PDP 7576

SDP3

YPP 11

ZLP 12

Ƙaramar hukumar Aninri

ADC 66

ADp 09

APC 906

ApGA 498

LP 3431

NNPP 85

PDP 6520

SDP 02

YPP 04

ZLP 13

Ƙaramar hukumar Oji river

ADC 29

ADP 18

APC 1060

APGA 246

LP 7747

NNPP121

PDP 7365

SDP01

YPP 18

ZLP 20

Ƙaramar hukumar Igboetiti

ADC 24

ADP 21

APC 939

APGA 1259

LP 11941 NNPP 137

PDP 8959

YPP 12

ZLP 17

Ƙaramar hukumar Igboeze ta arewa

ADC 16

ADP 26

APC 541

ApGA 250

LP 9955

NNPP167

PDP 8738

YPP 38

ZLP 54

Ƙaramar hukumar Isiuzo

ADC 06

ADP 10

APC 231

APGA 42

LP 12518

NNPP

PDP 6381

YPP 11

ZLP 13

An sanar da sakamakon ƙananan hukumomi 21 a Katsina

Hukumar zaɓen Najeriya ta karbi sakamakon zaɓen gwamna daga ƙarin ƙananan hukumomin jihar hudu.

Kawo yanzu hukumar INEC ɗin ta karɓi sakamakon zaɓen daga ƙananan hukumomi 19 na jihar Katsina.

Kananan hukumomin da kawo yanzu aka sanar da sakamakonsu sun haɗar da Musawa da Sandamu, da Daura da Funtua, da safana da Mani, da Kusada da Rimi, da Zango da Mai adua, da kaita da Bindawa.

Sauran su ne Dutsi da Dandume, da Ingawa, da Batagarawa da kuma Baure.

Sai kuma kananan hukumomi hudun da aka sanar a baya-bayan nan su ne kamar haka:

Karamar hukumar Mashi

AA – 67

ADC – 17

ADP – 77

APC – 28,793

NNPP – 74

PDP – 8,896

PRP – 11

SDP – 102

Karamar hukumar Batsari

APC – 20,053

PDP – 10,247

LP- 11

NNPP- 239

PRP: 158

SDP – 02

Karamar hukumar Jibia

A – 06

AA – 06

ADC – 28

ADP – 71

APC – 21,216

BP – 22

LP – 08

NNPP – 22

NRM – 44

PDP – 13,259

PRP – 34

SDP – 05

ZLP – 08

Karamar hukumar Kankia

A – 01

AA – 04

ADC – 14

ADP – 49

APC – 18,249

BP – 03

LP – 01

NNPP – 16

NRM – 21

PDP – 14,830

PRP – 22

SDP – 0

An fara gabatar da sakamakon zaɓen jihar Rivers

Hukumar zaɓen Najeriya ta fara karɓa da tattara sakamakon zaɓen gwamna na jihar River da ke kudu maso kudancin ƙasar.

Kawo yanzu an gabatar da sakamakon ƙananan hukumomi shida a cibiyar tattara tattara sakamakon zaɓen da ke birnin Fatakwal

Fafatawar za ta fi zafi ne tsakanin jam’iiar PDP mai mulkin jihar da kuma APC mai hamayya, jam’iyyar APC ce dai ta lashe zaɓen shugaban ƙasa da aka gudanar a watan da ya gabata.

Karamar hukumar Tai

APC: 295

LP: 13

PDP: 9276

SDP: 508

Karamar hukumar Opobo/Nkoro

APC: 1426

LP: 10

PDP: 11538

SDP: 159

Karamar hukumar Gokana

APC: 7410

LP: 97

PDP: 17455

SDP: 13840

Karamar hukumar Ogu/Bolo

APC: 1524

LP: 34

PDP: 7103

SDP: 310

Karamar hukumar Eleme

APC: 2662

LP: 544

PDP: 8414

SDP: 2251

Karamar hukumar Ikwerre

APC: 7503

LP: 895

PDP: 13716

SDP: 1447

Sakamakon ƙarin ƙananan hukumomi 14 a Katsina

  1. Hukumar zaɓen najeriya na ci gaba da karbar sakamakon zaɓen gwamna a jihar Katsina da ke arewa maso yammacin ƙasar.

Kawo yanzu an gabatar da sakamakon ƙarain ƙananan hukumomi 14, bayan biyun da muka fara kawo muku a baya.

An dai karɓar sakamakon zaɓen ne a cibiyar tattara sakamakon zaɓen gwamna da ke birnin Katsina.

Ga yadda sakamakon sauran ƙananan hukumomin 14 ya kasance.

Karamar hukumar Baure:

ADC – 06

ADP – 50

APC – 32,802

NNPP – 62

PDP – 17,888

PRP -12

SDP – 01

ZLP – 02

Karamar hukumar Batagarawa

APC – 26,326

LP – 17

NNPP – 212

PDP – 13,510

PRP – 81

SDP – 25

ZLP – 08

Karamar hukumar Ingawa

ADC – 37

APC – 22,08

LP – 13

NNPP – 209

PDP – 12,255

PRP – 217

SDP – 01

ZLP – 04

Karamar hukumar Dandume

APC – 23,710

PDP – 14,792

NNPP – 220

PRP – 146

Karamar hukumar Dutsi

ADC – 4

APC – 15,631

NNPP – 10

NRM – 11

PDP – 8,419

PRP – 10

SDP – 202

ZLP -03

Karamar hukumar Bindawa

ADC – 26

ADP – 52

APC – 28,997

LP – 21

NNPP – 957

PDP – 12,165

PRP – 47

SDP – 6

ZLP – 3

Karamar hukumar Kaita

ADC – 21

ADP – 70

APC – 24,121

LP – 16

NNPP – 53

PDP – 9,824

PRP – 20

SDP – 04

ZLP – 10

Karamar hukumar Mai’adua

ADC – 08

ADP – 52

APC – 28,436

LP – 01

NNPP – 68

PDP – 11,506

PRP – 10

SDP – 03

ZLP – 01

Karamar hukumar Zango

ADC – 10

ADP – 40

APC – 19,757

NNPP – 04

PDP – 10,477

PRP – 14

SDP – 04

Karamar hukumar Rimi

APC – 28,202

LP – 13

NNPP – 397

NRM – 22

PDP – 13,823

PRP – 37

SDP – 10

ZLP – 02

Karamar hukumar Kusada

APC – 13,750

LP – 04

NNPP – 05

PDP – 11,151

PRP – 17

SDP – 02

ZLP – 02

Karamar hukumar Mani

APC – 29,678

LP – 16

NNPP – 231

NRM – 26

PDP – 16,180

PRP – 28

SDP – 10

ZLP – 03

Karamar hukumar Safana

ADC – 15

ADP – 21

APC – 15,417

BP – 05

LP – 02

NNPP – 09

NRM – 14

PDP – 10,450

PRP – 53

SDP – 143

Karamar hukumar Funtua

AA – 07

ADC – 53

ADP – 120

APC – 31,924

BP – 13 LP – 39

NNPP – 314

NRM – 49

PDP – 19,849

PRP – 218

ZLP – 08

Karamar hukumar Daura

A – 09

AA – 03

ADC – 44

ADP – 106

APC – 26,548

BP – 14

LP – 08

NNPP – 78

NRM – 12

PDP – 10,689

PRP – 27

SDP – 08

ZLP – 03

Article share tools

  • o
  • o
  • View more share options

Share this post

  • Copy this link

Karanta karin bayanai kan wannan mashigin

An wallafa a 5:20

An bayyana sakamakon zabe a kananan hukumomi biyu a Sokoto

Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta fara karɓar sakamakon zaɓen gwamnan jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin kasar.

Kawo yanzu dai an karɓi sakamakon ƙananan hukumomi biyu – daga cikin ƙananna hukumomin jihar 23 aka sanar da sakamakonsu.

Manyan jam’iyyu biyu a jihar su ne PDP da APC.

Ga yadda sakamakon ƙananna hukumomin da aka gabatar ya kasance:

Karamar hukumar Binji

APC – 13,410

PDP – 11,078

Karamar hukumar Wurno

APC – 17,350

PDP -13,099

(BBC)

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here