Home Blog Page 98
An farajin amom Malam Ibrahim Shekarau ne a siyasa a shekara ta 2003 lokacin daya fito takarar Gwamna a Jahar Kano; ko da yake a waccan lokacin da yawa daga mutane basu taba zaton zaiyi wani tasiri a siyasa...
A yayin da har yanzu wajen mutum hamsin suna hannun yan Bindigar da suka sace sama da mutum dari lokacin da aka kaiwa jirgin Kasa dake tafiya daga Abuja zuwa Kaduna hari; wata mata ita kadai da aka saka...
Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya jaddada yunkurin Hukumarsa na ganin an  sami wadatattun masu kada kuria  a zaben da za’a gudanar a shekara ta 2023. Farfesa Yakubu ya tabbatarwa ‘yan Najeria cewa baza a rufe...
Sakamakon ajiye aike da Babban Jojin Nageria, Mai Sharia Muhammad Tanko yayi a bisa dali na rashin lafia; Shugaban Kasa Muhammadu Buhari  ya nada Mai Sharia Olukayode Ariwoola sabon Cif Joji na Kasa Rahotanni da suka fito daga Fadar Shugaban...
Kwamitin Kyautata Ala’aka Tsakanin Yansanda da Al’umma wanda akafi sani da PCRC na Jahar Kano ya zabi sababbin Shugaban da zasu jagoranci ragamar Kwamitin na tsawon shekaru Hudu Masu zuwa. An gudanar da zaben ne yau Asabar a dakin Taro...
Hukumar Nan Mai Zaman Kanta dake Yaki da Chinhanci da Rashawa, ICPC ta kai sumame wani gida a Abuja da ake zargin gidan Tsohon Hafsan Sojojin Najeria ne, Tukur Burutai inda ta gano kudade da agoguna da gwala gwalai...
Fadan daba ba wani sabon abu bane a birnin Kano. A lokuta  da  dama ana samun gungun Yan daba dauke da muggan makamai wadanda suka hada da Barandami da Adda da Gariyo da Takobi da wukake da  sauransu suna...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wanda bai cika bawa Yanjaridu dama ba suyi hira da sh mai tsawo; sai gashi kwanannan ya bawa kamfanin dillacin Labarai na Blooberg dama inda suka yi masa tambayoyi har guda goma sha biyu wadanda...
Ofishin Yada labarai na Shugaban Kasa tare da hadin gwiwa da wasu kwararru sun shirya tsaf don baiyanawa Yan Najeria aiyuka 1,321 da gwamnatin sa tayi a dukkan sassan kasarnan. A wani bayani da fadar Shugaban Kasar ta fitar, mai...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Yan Majalisarsa da Shugabannin Jam’iyar Apc da sauran ma’aikata musamman masu rike da mukaman Siyasa sun kasa boye farincikinsu a yayin da suke karbar sabon zabbaben Gwamnan Jahar Eikiti, Biodun Abayomi Oyebanji a Fadar...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS