Home Blog Page 96
Dukkan  Mai Rai , zai dandan mutuwa  kamar yadda Allah subhanahu wata’ala ya fada a cikin littafinsa mai tsarki. Ga dukkan Musulmi ba’abun mamaki bane ace mutum ya mutu yanzu yanzu . Amma kuma , akwai darasi mai yawa ga...
Hukumar Shirya  Jarabawa ta kasa da ake kira Neco ta mayar da martani ga Kungiyarnan mai rajin kare Yanci Musulmi wato MURIC cewa bata saka jarabawar SSCE ba ranukan bikin Sallah kamar yadda rahotanni suke zagayawa a kafafen Sada...
Shugaban Kamfanin Jaridar Viewfinderng.com, Aliyu Mudi Sulaiman ya mika ta’aziyar jaje a bisa rasuwar Mahaifiyar Daraktan Yada Labara na Gwamnan Jarhar Kano, Alhaji Aminu Kabiru Yassar. Aliyu Mudi Ya baiyana rasuwar, Hajia Aisha Nagoda a matsayin wani babban rashi ba...
Tshohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo a yau Asabar ya fito da wani sabon salo nayin kutse cikin sana’ar Adaidaita Sahu; a inda a wani yanayi na bazata kwatsam sai aka ganshi yana tuka baburdin Adaidaita Sahu, wato babur mai...
Wasu Kungiyoyi wadanda ake kira da KFF wato Kano First Forum, sun sami nasarar dakatar da Gwamnan Jahar Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje Ciyo Bashin Naira Biliyan Goma domin sayen kamarori wadanda yace za;ayi amfani da sune don inganta...
An farajin amom Malam Ibrahim Shekarau ne a siyasa a shekara ta 2003 lokacin daya fito takarar Gwamna a Jahar Kano; ko da yake a waccan lokacin da yawa daga mutane basu taba zaton zaiyi wani tasiri a siyasa...
A yayin da har yanzu wajen mutum hamsin suna hannun yan Bindigar da suka sace sama da mutum dari lokacin da aka kaiwa jirgin Kasa dake tafiya daga Abuja zuwa Kaduna hari; wata mata ita kadai da aka saka...
Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya jaddada yunkurin Hukumarsa na ganin an  sami wadatattun masu kada kuria  a zaben da za’a gudanar a shekara ta 2023. Farfesa Yakubu ya tabbatarwa ‘yan Najeria cewa baza a rufe...
Sakamakon ajiye aike da Babban Jojin Nageria, Mai Sharia Muhammad Tanko yayi a bisa dali na rashin lafia; Shugaban Kasa Muhammadu Buhari  ya nada Mai Sharia Olukayode Ariwoola sabon Cif Joji na Kasa Rahotanni da suka fito daga Fadar Shugaban...
Kwamitin Kyautata Ala’aka Tsakanin Yansanda da Al’umma wanda akafi sani da PCRC na Jahar Kano ya zabi sababbin Shugaban da zasu jagoranci ragamar Kwamitin na tsawon shekaru Hudu Masu zuwa. An gudanar da zaben ne yau Asabar a dakin Taro...
0FansLike
3,912FollowersFollow
0SubscribersSubscribe
- Advertisement -

EDITOR PICKS