Home Muhalli Majalisar Dattawa Ta Roki Gwamnatin Taraiya Da Ta Gaggauta Gina Dam A...

Majalisar Dattawa Ta Roki Gwamnatin Taraiya Da Ta Gaggauta Gina Dam A Najeriya

71
0
20231106 152308

Majalisar Dattawa ta roki Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta gina Dam a Najeriya domin a dakatar da asara ta rasa darurukan rayuka da dukiyoyi na biliyoyin nairori da ake yi a duk shekara sakamakon Dam da ake budewa a kasar Kamaru.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here