Home Siyasa Inec ta fara zaman tattara sakamako a jiharKogi

Inec ta fara zaman tattara sakamako a jiharKogi

126
0
inec Kogi

Hukumar zaɓe ta Inec a jihar Kogi ta fara zaman tattara sakamakon zaɓen gwamna da aka gudanar ranar Asabar.

A cewar hukumomi, za a fara tattara sakamakon daga ƙananan hukumomi da misalin ƙarfe 10:00 na safiyar yau Lahadi.

‘Yan takara 18 ne suka fafata a zaɓen na jiya Asabar.

Kogi na da ƙananan hukumomi 21 kuma ana sa ran bayyana wanda ya lashe zaɓen nan da tsakar dare ko kuma safiyar Talata.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here