Home Tsaro Hamas ta kai sabbin hare-haren roka kan biranen Isra’ila

Hamas ta kai sabbin hare-haren roka kan biranen Isra’ila

260
0
Hamas Strike on Israi

A cikin sa’ar da ta wuce, reshen kungiyar Hamas mai gwargwarmaya da makamai ya yi ikirarin cewa su ne da alhakin harba “jerin rokoki” a kan Tel Aviv da birnin Kudus a Isra’ila a yau.

A cikin wata sanarwa, Rundunar Al Qassam ta ce hare-haren baya-bayan nan don maida martani ga hare-haren Isra’ila “da ke far wa fararen hula”.

Wakiliyarmu Yolande Knell ta ce ta kasance cikin wata mafaka a birnin Kudus bayan sun ji jiniyar saukar rokoki ba zato ba tsammani.

Ta ce: “Cunkoson ofishinmu na BBC sai da ya nemi mafaka a daki mai kariya a lokacin da aka ji karar jiniya.”

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here