Home Uncategorized Ganawar Gwamnan CBN Da Shugaba Buhari A Daura: Abubuwan 5 Da Zaku...

Ganawar Gwamnan CBN Da Shugaba Buhari A Daura: Abubuwan 5 Da Zaku So Ku Ji

217
0

Sakamakon  Korafe korafe day an Najeriya keyi; Gwamnan Babban Bankin Najeria, Godwin Emefiele ya garzaya zuwa Daura don neman a kara wa’adin karbar tsoffin kudaden.

Ga wasu dalilai guda biyar da suka saka Gwamnan ya nemi da a kara wa’adin karbar tsoffin kudaden

* Sauya Kuɗi: masu tarin maƙudan kuɗi kadai na halas kamar ‘Yan Kasuwa kaɗai aka ƙarawa wa’adi daga 10 zuwa 17 ga fabarairu.

Da Dumi-Dumi: CBN Ya Kara Wa’adin Daina Amfani Da Tsoffin Kudade A Nijeriya

* Zuwa Yanzu, ‘Yan Nijeriya sun mayar tsoffin kudi kimanin tiriliyan 2.7.

* CBN ya ce sun samu nasarar sauya tsoffin kuɗi da kashi 75 cikin 100 zuwa yau Lahadi 29, ga Janairun 2023.

* A 2015, Tsabar kuɗi tiriliyan 1.4 kaɗai ke yawo hannun jama’a, abin ya ninninka zuwa 3.23 a shekarar 2022 – Rahoton CBN. (Leadership Hausa).

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here