Home Mai da Iskar Gas Dillalan Man Fetur Na Barazanar Dakatar Da Ayyuka A Najeriya

Dillalan Man Fetur Na Barazanar Dakatar Da Ayyuka A Najeriya

144
0
Fuel Pump

A Najeriya, ‘yan kasuwa masu sayar da man fetur sun bayyana yiwuwar dakatar da ayyukansu, saboda ƙarin kuɗaɗen haraji da suka yi zargin gwamnatin ƙasar ta yi.

Sun kuma bayyana ci gaba da biyan hukumar kula da harkokin sufurin jiragen ruwa ta NIMASA da dalar Amurka maimakon kuɗin ƙasar naira, da ƙara dagula al’amura.

Tashin farashin man fetur da na kayan abinci da sufuri na daga cikin dalilan da hukumomi suka ce na janyo hauhawar farashi, lamarin da ke jefa miliyoyin ‘yan ƙasar cikin ƙangin rayuwa da matsin tattalin arziƙi. (BBC).

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here