Home Siyasa An fara raba kayan zaɓen gwamna da ‘yan majalisa a Kaduna

An fara raba kayan zaɓen gwamna da ‘yan majalisa a Kaduna

230
0

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC, ta fara raba kaya da ma’aikatan da za su gudanar da zaɓen gwamna da ‘yan majalisar dokoki a jihar Kaduna.

Hukumar ta ce tana ganin hakan ya zama wajibi ne da ɗauki wannan matakin na shirya wa zaɓukan da wuri, inda ta fara aika muhimman kayan daga Babban Bankin Ƙasar inda aka ajiye su zuwa ƙananan hukumomin jihar 23.

 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here